Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MATAKAI GUDA (7) DA ZASU TAIMAKA MIKI KIRIKE MIJINKI YADDA HAR ABADA BAZAI KALLI WATA BA


MATAKAI GUDA (7) DA ZASU TAIMAKA MIKI KIRIKE MIJINKI YADDA HAR ABADA BAZAI KALLI WATA BA:


1. Ki Zama Abokiyar Rayuwarsa


– Yi kokarin fahimtar sa sosai.

– Ki rika sauraron shi da kula da matsalolinsa.


2. Kula da Kanki (Gyaran Jiki da Tsafta)


– Miji yana son kyawun gani da kamshi.

– Ki kasance mai tsafta, kamshi, da kwalliya ko a gida.


3. Gina Soyayya da Da’a


– Kula da harshenki, kada ki ci mutuncinsa.

– Nuna masa girmamawa da godiya ko da kananan abubuwa ne.


4. Gamsar da Shi a Gado


– Ki yi ilimi akan yadda ake gamsar da miji sosai.

– Ki kasance mai nishadi da sabbin dabaru masu halal.


5. Kauda Zargi da Gaba


– Kada ki zama mai zargin sa ko yawan jayayya.

– Ki nuna amincewa da soyayyarsa.


6. Addu’a da Azkar


– Ki yi amfani da addu’o’i na soyayya da azkar don samun nutsuwa da kariya daga shaidan.

– Misali: "Rabbana hab lana min azwajina wa dhurriyyatina qurrata a’yunin..."


7. Ki Zama Mai Sanyaya Zuciyarsa


– Idan ya dawo daga aiki, ki tarbe shi da fara’a.

– Ki ba shi kulawa fiye da kowa.



Post a Comment

0 Comments