❤️🥺 YADDA ZAKI GAMSAR DA MIJINKI A WAJEN JIMA’I BATARE DA KIN SHA WAHALA BA… 😳
⚠️ DISCLAIMER:
Wannan bayani domin fadakarwa ne tsakanin ma’aurata a halal ɗin aure. ❤️
Ba domin koyar da abin da bai dace ba bane, sai domin kara fahimtar juna da gina zaman aure mai dadi. 🏡✨
Maza da yawa ba wai kyau ko girki kadai suke bukata ba…
Suna son: ❤️ soyayya
❤️ kulawa
❤️ da mace mai nuna musu kauna da sha’awa.
Mace idan tana son mijinta ya kara sonta sosai…
to ta koya yadda zata: 🥰 nuna masa kulawa
🥰 ta kasance cikin tsafta
🥰 ta rika yi masa magana mai dadi
🥰 da nuna masa cewa tana jin dadin kasancewa dashi.
Ku sani…
Wani lokacin kananan abubuwa ne suke kara wa namiji farin ciki a rayuwar aure. 👀❤️
Misali: 💋 murmushi
❤️ runguma
🥺 kallon soyayya
🗣️ kalamai masu dadi
👗 kwalliya cikin tsafta
duk suna kara wa namiji jin dadi da nutsuwa a wajen matarsa. 😌❤️
Mace kada ta dauki kusanci da mijinta kamar nauyi. 💔
Domin namiji yana jin dadin mace mai: ❤️ fara’a
❤️ nishadi
❤️ da nuna masa kulawa cikin soyayya.
Haka kuma… 🛁 tsafta
🌸 kamshi mai dadi
👗 kyakkyawan shiri
na daga cikin abubuwan da ke kara jan hankalin miji sosai. 😍
Aure mai dadi baya bukatar wahala mai yawa…
yana bukatar: ❤️ soyayya
❤️ fahimtar juna
❤️ da kokarin sanya juna cikin farin ciki. 🥺✨
Ga Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana ta WhatsApp ko kira awaya Muna Aikawa kowane gari insha'Allah Munada Original Magungunan Mata don gyaran Aure da Magungunan Gyaran Nono Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana Rage Tumbi da kiba da tsumi gumba Zuma tabaje da maganin dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila duk Available 07062950801.


0 Comments