YADDA AKEYIN HADIN KAZA NA MUSANMAN DON AMARYA
Wannan wani hadin maganine na musanman wanda ake dafa kaza da shi, abawa amarya taci don samun cikakkiyar ni'ima tare da gamsar da mai gidanta.
Wannan kuje kuhada dakanku Munasaida zafafa kalolin Magungunan dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila kayan hadin sune👇👇
KAYAYYAKIN HADA MAGANIN
1. Anemi farin gadali ayayyan kashi, sai abusar da shi
2. Garin sassaken baure
3. Garin kimba
4. Garin kanumfari
5. Garin girfat
6. Garin citta
7. Garin masoro
YANDA ZA'A HADA MAGANIN
Asamu budurwar kaza mai rai da lafiya, sai ayanka agyarata, azuba maganin tare da kayan hadi(kayan miya) Sai adafa kazar yanda ya kamata.
YANDA ZA'A YI AMFANI DA MAGANIN
Amfani da wannan maganin shi yafi komai sauki don ana mika shine ga amarya don ta ci.
To duk macen da akayi mana wannan hadi taci to Tamkar ta Gama mallakar mijintane ta fuskar Saduwa.
Ga Masu Bukatar Magungunan dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila masu zafi original kiyi magana Munasaidashi da Magungunan Mata Masu kyau dana Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya ta Amare da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana Rage Tumbi da kiba sabulan tsarki duk Available Kuyi Magana ta WhatsApp ko kira awaya Muna Aikawa kowane gari insha'Allah 07062950801 Or 08084726875


0 Comments