HANYOYIN SHAKUWA DA FAHIMTAR JUNA TSAKANIN MA’AURATA 💑✨
1.YIN WANKA TARE
Yin wanka tare tsakanin Miji da mata na sanya SHAKUWA lokacin kuyi hira, wasa, shakatawa da juna, wanda ke taimaka wa ma'aurata wajen warware matsaloli ko karin fahimta da kwanciyar hankai
Yin WANKA TARE nakara SHAKUWA da soyyaya tsakanin Miji da mata
2.HAKURI
Idan mace takansance Mai hkr Miji yamata tasani shi ma yasan yayi Amma tayi kamar Bata saniba hkr yanasa SHAKUWA tsakanin Miji da mata ya Baki girman da Baki zataba Wani lokacin wlh har kunyarki Miji zainaji Kuma kusanciki dashi kullum Yana karuwa
Kada ki taba daga murya ga mijinki yayin da kuna cikin fada ko sabani bari yasauka daga baya kisameshi ku tattauna cikin natsuwa Hakan wata hanyace Sanya fahimta da SHAKUWA tsakanin Miji da mata
3.KULAWA DA BIYAMASA BUKATA
Ko da kuwa kin gaji sosai, kada ki ki biyan bukatar mijinki ta saduwa SHAKUWA na karuwa sosai idan mace ta na kikaye BUKATAR mijinnta idan akwai dalilin da zaisa zakii iyaba zauna ki yi masa bayani mai ma’ana me ya sa ba za ki iya ba, kuma dalilin ya zama mai kyau. yadda zai fahimta
4. RIKE SIRRI
Idan Miji yasaan kinada RIke SIRRI SHAKUWARKU zata rika karu ta yadda komai bazaiyi shayin fadamiki ba
kare sha’aninsa da halayensa a gaban mutane, ki zamo mai tsayawa a bayansa koyaushe.
5.GODIYA tanasa SHAKUWA kasan Mai godiya macen da mijin duka komai kankatar Abu musamman mace sai Miji yaga kina godiya Koda baiyi miki ba saikiga kina Kara samun kusanci tsakaninki da miji
Aurenku yana bukatar kulawa kamar yadda lambu ke bukatar ruwa. Idan ana shayarwa da kulawa, zai yi kyau kuma ya ba da furanni masu kamshi. Ga wasu sirrika da za su taimaka wajen ƙarfafa soyayya da fahimtar juna a tsakanin ma’aurata:
6. Yin Tattaunawa Cikin Natsuwa 🗣️
Ku koyi magana da juna cikin ladabi. Ku saurara ba tare da katsewa ba, ku fahimci abin da ɗayan yake nufi kafin ku ba da amsa.
7. Lokaci na Musamman Tare ⏳
Koda kuwa mintuna kaɗan ne, ku yi abin da kuke so tare – yawon shakatawa, cin abinci tare, ko kallon fim.
8. Girmamawa da Godiya 🙏
Ku nuna godiya da yaba juna a kowane lokaci. Ƙaramin kalma ta godiya na iya kawo farin ciki mai yawa.
9. Taimakawa Juna 🤝
Rayuwa tana da ƙalubale, ku kasance ginshiki ga juna a cikin farin ciki da baƙin ciki.
10. Yin Addu’a Tare 🕌
Addu’a tana ƙara haɗin zuciya. Ku roƙi Allah ya albarkaci zaman ku, ya ƙara muku soyayya da fahimta.
11. Fahimtar Halayen Juna ❤️
Kowa yana da dabi’a, ku koyi irin halayen abokin ku kuma ku guji abubuwan da ke jawo masa haushi.
12. Ƙananan Mamaki da Kyaututtuka🎁
0 Comments