FA'IDOJIN ZOGALE (10) MASU KARFI DA IRIN MAGUNGUNAN DA KUMA SIRRIKAN SA GA LAFIYAR DAN ADAM:
1. Yana karfafa jiki da garkuwar lafiya – Yana dauke da antioxidants masu kare jiki daga cututtuka.
2. Yana kara ni'ima da kuzari ga mata – Zogale yana taimakawa wajen gyara jinin mace da lafiyar mahaifa.
3. Yana hana ciwon suga (diabetes) – Yana rage yawan glucose a jini.
4. Yana rage hawan jini – Yana da sinadarai masu rage damuwa da daidaita hawan jini.
5. Yana taimakawa wajen rage kiba – Saboda yana kara narkewar abinci da rage yawan fats.
6. Yana gyara fata da gashi – Yana dauke da Vitamin A da E masu taimakawa fata da gashi su yi kyau.
7. Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci – Idan ana sha da daddare, yana sa natsuwa.
8. Yana kara ruwan nono ga masu shayarwa – Ana shan ganyen zogale ko dafa shi da kayan miya.
9. Yana taimakawa wa
10. Yana kara karfin idanu – Saboda yana dauke da Vitamin A sosai.
0 Comments