TASIRIN ZAMA A KANINFARI DA DALBEJIYA (NEEM LEAVES), DA KUMA WANKA DASU
Dalbejiya (Neem Leaves) ganye ne da Allah Ya tanada domin amfani a fannoni daban-daban. Mutane da yawa suna amfani da shi wajen gyaran jiki da kula da tsafta da gyaran skin dakuma ,gyaran domin yaki da cututtuka d asauke warin jiki ,dukka Abu biyu masu tasiri a fata Kuma masu magani in anzauna
Daga cikin amfanin da ake dangantawa da shi akwai:
Taimakawa wajen rage warin jiki da kuma warin gaba.
Yana rage fitar iska da Budewar gaban macen data Bude dayawa ko wacce ta Haihu saiki dinga sit bath dashi
Taimakawa wajen kula da tsaftar gaba.
Ana amfani da shi wajen kula da fata da rage wasu matsalolin fata kamar kuraje.
Yana taimakawa wajen tsaftace jiki da ba shi nutsuwa da walwala.
Mutane da dama suna amfani da shi wajen wanka domin kiyaye tsafta da rage yiwuwar kamuwa da wasu cututtuka masu alaka da ƙwayoyin cuta.
Yadda Ake Amfani da Shi
A tafasa ganyen dalbejiya a ruwa, a bar shi ya huce kadan, sannan a yi amfani da ruwan wajen wanka ko zama a ciki na ɗan lokaci domin kula da tsaftar jiki.
Muhimmin Bayani
Game da ikirarin cewa dalbejiya na maganin sihiri ko maita, wannan batu ne na imani da al'ada, ba a tabbatar da shi a kimiyyance ba. Amma ana amfani da ganyen dalbejiya sosai wajen kula da tsafta da lafiyar fata.
Da za ku riƙa amfani da shi wajen wanka da gyaran jiki tare da kiyaye tsafta, zai taimaka wajen samun jiki mai tsafta da walwala. Allah Ya ba mu lafiya da zaman lafiya. Ameen.
Note:- shi kaninfari Dan daidai akesawa dalbejiya yafi yawa.
Masu Bukatar siyan Original Magungunan Mata Dana Gyaran Nono Breast Karin Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan da Magungunan dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila dana Rage Tumbi da kiba duk Available Muna Aika kayanmu kowane gari insha'Allah 07062950801.


0 Comments