SUNNAYEN YARA MATA DA MA'ANAR SU:
1.Eeman (imani)
2. Ameerah (gimbiya)
3. Ihsan (kyautatawa)
4. Intisar (me nasara)
5.Husnah (kyakkyawa)
6.Mufida (me amfani)
7. Amatullah (baiwar ALLAH)
8. Ahlam (me kyawawan mafarkai)
9. Saddiqa (me gaskia)
10. Sayyada (shugaba)
11. Khairat (me alkhairy)
12. Afaf (kammamiya)
13.Basmah (murmushi)
14.Nasreen (wata flower ce me qamshi a gidan
Al-jannah)
15. Salima (me aminci)
16. Rauda (cikin masjid nabawi)
17. Samha (me kyau)
18. Siyama (me azumi)
19. Sawwama (me yawan azumi)
20. Kawwama (me sallar dare)
21.Nuriyya (haskakawa)
22. Noor (Haske)
23. Sabira (me hakuri)
24. Meead (alkawari)
25. Islam (muslunci)
26. Nawal (kyauta)
27. Afrah (farin ciki)
28. Mannal (wadata)
29. Faiza (babban rabo)
30. Hannaah (me tausayi)
31. Sajeeda (me yawan sallah)
32. Hameeda (godia ga ALLAH)
33. Afnan (bushasshen ganye)
34. Nabiha (me kwazo)
35. Kausar (ruwan alkausara na Al-jannah)
36. Yusura (me Sauki)
37. Abrar (me tsoran ALLAH)
38. Ikiram (me karamci)
39. Ikilas (kadaita ALLAH)
40. Iliham (me hikima)
41. Sa'ida (sauki)
42. Malikah (sarauniya)
43. Arfah (ranar arfah)
44. Rahma (rahmar ALLAH)
45. Niimatullah (niimar ALLAH)
46. Jawahir (dayiman)
47. Basira (me baseera)
48. Tauhidah (me tauhidi kadaita ALLAH)
49. Wa'at (alkawari)
50. Fadila ( falala ).
Da fatan iyaye za suke sanin Ma'anan sunayen
da suke radawa 'Ya 'yan su, Kada ake la'kari da zamani ko don qarya a daurawa Yara munanan suna.
IDAN DA GYARA MALAMAI SU GYARA DOMIN MU AMFANU BAKI DAYA.
Ku zabawa yaranku sunaye masu ma'ana da Hausa ko da Arabic.
Masu Bukatar siyan Magungunan Mu na Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package infection flusher set sabaya 3IN1 Magungunan Mata Duk Available Muna Aika kayanmu kowane gari insha'Allah 07062950801.


0 Comments