Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN INFECTION COMPLETE TREATMENT


 MAGANIN INFECTION COMPLETE TREATMENT:


1. Kankancewar Gaba 

2. Zafin fitsari

3. Fitar farin ruwa

4. Daurewar mara

5. Rashin Sha'awa 

6. Rashin kuzari 

7. Rashin ni'ima 


Abubuwan da za'a nema :

1. Lemun tsami 1

2. Tafarnuwa 2

3. Namijin goro 4

4. Citta guda 4


🌿 Citta mai yatsu da namijin goro za'a daka suyi gari, ana tafasa lemun tsami da tafarnuwa a ruwa lita 5 a tafasasu sosai. 


KASHI NA BIYU:

Ana shan wannan kwana 5 safe rana dare inshaAllahu za'a samu waraka daga cikin matsalolin da muka ambata a sama.


ina masu fama da matsanancin infection ,me wuyar warkewa da naci

kuzo ku gwada wannsn insha Allah za adace

A samu ganyen Gwanda guda 3 Lemon tsami guda 2 kimba 5 ruwa lita 2 a tafasa minti 20 a tace a rika shan rabin kofi safe da dare insha'Allah sati 2 zaai ana Amfani dashi.

IDAN KANA DA BUKATAR HADIN MUNASAIDA HADADDU SADIDAN SANNAN MUNADA NA GYARAN NONO BREAST HIPS KARIN KIBA DA BRIDAL SABAYA PACKAGE DANA KARIN NI'IMA SHA'AWA MATSI GAM-GAM DA SABAYA 3IN1 DUK AVAILABLE MUNA AIKA KAYANMU KOWANE IRIN👇👇

WhatsApp 07062950801 / 08084726875





Post a Comment

0 Comments