SHAGWABA A SOYAYYA
Ko kinsan shagwa6a na karya garkuwar zuciyar namiji ?A binciken da mukai mun gano ko a kananan yara a gida Wanda yafi shagwa6a mahaifiya tafi son shi ,domin acikin shagwa6a akwai :
1.Lallashi
2.Girmamawa
3.Sanyaya Rai
4.Nuna gazawa
5.Ban hakuri
Wannan abubuwan dake matuqar tasiri wajen cusa soyayya a zuciyar maza kadai ,Saidai mata kuma akasin haka ne!!!
Shagwa6a na narkar da zuciyar mutum ,yaji babu yake a duk fadin duniya yakan ji a ransa babu wacce yake so ya gani sai ke
Shagwa6a tana kara limar da zuciyar da namiji a duk lokacin da ya tuna da ita sai yaji dadi ya lullu6e shi
Shagwa6a tana samar da amincewa juna ga masoya su yarda da kansu fiye da yadda kuke zato
Shagwa6a tana da matuqar tasiri a cikin soyayya fiye da tunanin mutum
Ko ni din nan da kuka gannin ina matuqar son mace mai shagwa6a
Idan mace tana yi min shagwa6a komawa nake tamkar wani LIPTON da aka Tsoma shi a cikin tafarfasasshen ruwan zafi 🤌🥴
Abokina kai ma mace mai shagwa6a tana burge ka kuwa ?😎
Munasaida Magungunan Mata Dana Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package Ni'ima Matsi set da Original sabaya 3IN1 infection flusher available muna aika kayanmu kowane gari insha'Allah 07062950801.


0 Comments