Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

AMFANIN SHAYIN GANYEN GOBA GA LAFIYAR ƊAN ADAM DA IRIN CUTUTUKAN DA TAKE MAGANCEWA


  AMFANIN SHAYIN GANYEN GOBA GA LAFIYAR ƊAN ADAM DA IRIN CUTUTUKAN DA TAKE MAGANCEWA


(1)🔹 Yana Ƙara lafiyar Fata 


(2)🔹 Yana Ƙara Tsawon Gashi Da Magance Amosani  Idan Aka samu Danyen shi aka Jajjaga shi sai a wanke kai dashi Yana maganin Amosani


(3)🔹 Yana Yakar ciwon daji 


(4)🔹 Yana Magance ciwon Baya da Sanyin ƙashi Da ciwon gabobi


(5)🔹 Yana Magance ciwon Ƙafa na ( Gout )


(6)🔹 Yana Maganin Cutar Olsa Gyambon ciki


(7)🔹 Yana Magance cututtukan Jini (blood disorders)


(8)🔹 Yana Magance ciwon sukari (Diabetes)


(9)🔹 Yana Magance Hawan jini (Hypertension)


(10)🔹 Yana Magance cututtukan Mafitsara (Urinary tract infection UTI)


(11)🔹 Yana Maganin Gudawa 


YADDA AKE HAƊAWA

A samu Ganyen goba Ɗanye mai kyau Da yawa sai a shanya shi a inuwa ya bushe sannan a Daka ya koma gari 


YADDA ZA'A SHA

Cikin Babban cokali sai a zuba a ruwan zafi kofi daya A barshi sai ya jiƙu sai a Tace A sha Safe da Yamma.

Masu Bukatar Magungunan Mu na Mata da gyaran nono Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da Infection flusher da sabaya 3IN1 duk Available Muna Aika kayanmu kowane gari insha'Allah 07062950801.



Post a Comment

0 Comments