Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ADDU'O IN DA MACE MAI CIKI ZATA RIKA KARANTAWA DOMIN SAMUN DA NAGARI


 ADDU'O IN DA MACE MAI CIKI ZATA RIKA KARANTAWA DOMIN SAMUN DA NAGARI 


1. “Rabbi hab li minas-salihin.”

Ma’ana: Ya Ubangiji, Ka ba ni ɗa daga cikin salihai. (Suratul Saffat: 100)


2. “Rabbi ja‘alni muqimas-salati wa min zurriyyati, Rabbana wa taqabbal du‘a’i.”

Ma’ana: Ya Ubangiji, Ka sanya ni mai tsayar da salla, ni da zuriyata, Ya Ubangijinmu Ka karɓi addu’ata. (Suratu Ibrahim: 40)


3. “Allahumma inni u‘izuha bika wa zurriyyataha minash-shaitanir rajim.”

Ma’ana: Ya Allah, ina neman tsarinka gare Ka domin wannan ciki da zuriyarta daga shaidan.


4. “Rabbanā hablana min azwājina wa zurriyyātinā qurrata a‘yunin waj‘alnā lil-muttaqīna imāmā.”

Ma’ana: Ya Ubangijinmu, Ka ba mu daga matanmu da zuriyarmu abin sanyin ido, Ka kuma sanya mu shugabanni ga masu tsoron Ka. (Suratul Furqan: 74)


5. Yawaita Salati ga Annabi (SAW)

Domin yana kawo albarka da sauƙin al’amura.


Mata Masu Bukatar Magungunan Gyaran Breast Hips Karin kiba original sabaya 3IN1 Magungunan Mata Dana sanyi Bridal sabaya package Ni'ima Matsi set duk Available 07062950801



Post a Comment

0 Comments