Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HANYOYI HUDU 4 NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA ME WARI GA MATA


 HANYOYI HUDU 4  NA MAGANCE SANYI ME SANYA ZUBAR RUWA  ME WARI GA MATA 


   

(1) hanya ta farko zaki samu lalle da ganyen magarya da garin hulba ki dafa ki dinga zama acikin ruwan


(2)sai kuma ki samu man zaitun man tafarnuwa da man habba kihadasu da farin miski, ki dinga inserting yana magani sosai kuma yana gyara gaban mace


(3)sannan zaki iya samun bagaruwa da ganyen magarya garin hulbah garin habbatussauda ki hadasu wuri daya ki tafasa shi sosai ,idan kika sauke ki barshi  yahuce amma da dumin sa ki dinga xama aciki


(4)haka zalika zaki samu man tafarnuwa man hulba man habbah ki dinga sha akai akai shikuma zai kashemiki naciki.

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).


Karku Manta idan Kun karanta kuyi sharing don sauran Al'umma su amfana dashi.



Post a Comment

0 Comments