MATA SUNA DA SAURIN FAHIMTAR WADANNAN ABUBUWAN AKAN NAMIJI👇
• Da zarar ka fara soyayya da wata, ko ka ɓoye, zuciyarta tana fada mata.
• Da zarar ka daina sonta — kulawarka na raguwa, maganarka na canzawa.
• Da zarar ka fara gajiya da ita — zaka fara neman sarari ba tare da ka faɗa ba.
• Da zarar akwai wani abu da kake ɓoye mata — idonta da zuciyarta ba sa kuskure.
• Da zarar ka fara fifita wasu a kanta — zata ji kafin ka faɗa.
• Da zarar ka daina ba ta muhimmanci — ko ƙananan abubuwa ne, tana lura.
• Da zarar ka fara nesa da ita a zuciya — jikinka yana nan, amma zuciyarka ba ta nan.
• Da zarar soyayyarka ta fara sanyi — ita ce farkon wanda zai gane.
Domin mace ba wai ido kawai take amfani da shi ba… zuciyarta ce ke gani sosai. Sai dai watakil son da take ya hana ta rabuwa da kai
Masu Bukatar Magungunan Mu na Gyaran Nono Breast Karin Hips Karin kiba Magungunan Mata infection flusher set da Original sabaya Magungunan Rage Tumbi da kiba duk available Muna Aika kayanmu kowane gari insha'Allah 07062950801


0 Comments