INGANTATTUN MAGUNGUNAN OLSA (ULCER) GYAMBON CIKI MASU KYAU HAR KALA UKU:
kuyi share Fisabilillah 🌿
1. A samu gwanda da madara (milk): ayi blending nasu asha da safe kafin aci abinci da minti 20, sannan da yamma kafin a kwanta.
2. Kokuma a samu ganyen gwanda a dafa a tace ruwan a hada da madara shima asha yadda nayi bayani a na farko.
3. Sai na uku a samu zuma mai kyau litre daya, sai a samu garin habba chokali biyu, da garin hulba shima chokali biyu, sannan daga karshe a samu bawon ruman a nikashi shima a samu garin chokali biyu sai a hada waje guda a rinka shan chokali biyu ko uku da safe kafin aci abinci da kuma bayan anci abinci zaa kwanta.
Insha Allah ulcer ko na aman jini ne zai warke da yardan Allah.
Masu Bukatar Hadadden Magic sabaya powder dinmu da Oil na Hips Breast and kiba munadashi Available Akwai ta zallah breast masu aiki cikin 7dys zakiga Results inshAllah Akwai baby mix food daga wata shida idan kinaso muna turawa kowane gari kuma muna bada sari kimin mgn ta wannan number (08084726875)_(07062950801)


0 Comments