ADDU’A MAI ZAFI GA ‘YA’YA DA TASIRI DA AMFANI SOSAI GA ZURIYA BAKIDAYA WANDA YAKAMATA KOWASU IYAYE SUNA YIMA 'YA'YANSU
Uwace ke ko kina so kizama uwa to dan Allah kiturawa wasu group din Domin arage yawan gurbatar tarbiya📍
WANNAN ADDU'A TANADA MATUKAR AMFANI GA DUNIYA BAKIDAYA KUYADASHI KUTURA KO INA DAN ALLAH🙏🏻🙏🏻
"Ya Allah, Kai ne mahalicci, Kai ne mai iko akan komai. Ka yafe min kurakurena, ka karɓi tarbiyyar da nake ba ‘ya’yana, ka sanya su cikin shiriya da tsoronka. Ka busa musu hankali, ka hana shaidan samun hanyar zuwa gare su. Ka basu abokai nagari, makaranta mai albarka, aure mai tsafta, albarkar rayuwa, da cikon buri na alkhairi. Ka tsare su daga cututtuka, sharrin mutane, sharrin aljanu, da kowanne sharri da zan iya mantawa.
Ya Allah, kar ka bar ‘ya’yana su bace a cikin duniya, kar su rasa hanya, kar su zama abin kunya a gareni. Ka sanya su cikin daraja duniya da lahira. Amin."
Idan kun karanta Kada kumanta kuyadashi kutura a duk groups din dakuke domin sauran iyaye su Amfana Bakidaya.
Ku yimin Sharing din wannan posting din domin muhadu cikin ladan mutaimaki juna Bakidaya.
Masu Bukatar Hadadden Original Magic sabaya powder dinmu da Oil na Hips Breast and kiba munadashi Available Akwai Magungunan Gyaran Breast Hips masu aiki cikin 7dys zakiga Results inshAllah Akwai baby mix food daga wata shida idan kinaso Munada magungunan mata masu kyau akwai sabulan tsarki na Mata da infection flusher available muna tura kayanmu kowane gari kuma muna bada sari kimin mgn ta wannan number (08084726875)_(07062950801)


0 Comments