Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

GA WANI HADIN GYARAN JIKI MAI SAUKI DA KUMA TASIRI GA JIKIN MACE


 GA WANI HADIN GYARAN JIKI MAI SAUKI DA KUMA TASIRI GA JIKIN MACE 


Abubuwan bukata:-

Kwai guda biyu

Madara Sachet daya

Body lotion 

Vitamin E


Da farko zaku fasa kwan ku, ku cire kwanduwa a ciki (iya ruwan kwan ake bukata) na kwai guda biyu. Sai ku dauko Madararku ta sashet ku bude ku zuba cikin ruwan kwan (Abinda yasa mukace ta sachet, saboda ita ce daidai yawan da muke bukata) amma zaku iya sa kowacce iri.


Saiku dauko Body lotion dinku shima ku zuba a ciki, sannan ku dauko Vitamin E dinku shima ki zuba a ciki. Daga nan saiku kadashi kamar yadda ake kada kwai in za'a soya, zakuga ya hade jikinsa baki daya.


Bayan nan saiku dauka ku shafa a fuska da jikinku, da duk inda kuke bukatar yayi haske a jikinku, saiku jira ya bushe kamar minti 30, Idan ya bushe ba wankewa akeyi ba (saiku kankareshi ku bare). Sannan ku samu ku turara jikinku kiyi wanka.


Note: Koda bakwaso ya saku haske zaku iyayi, saiku samu body lotion wanda baya whitening kusa a ciki. In sha Allah kafin kuyi na sati daya zakuga yadda jikinku zaiyi.

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).



Post a Comment

0 Comments