🧅🍯AMFANI DA MUHIMMANCIN SHAN RUWAN ALBASA DA ZUMA GA LAFIYAR DAN ADAM WANDA YAKAMATA KUSANI
📌 Dan uwa, idan kana son ƙara lafiyar idonka musamman idan kana ganin dishi-dishi ko kana fama da yawan kaikayin ido, to ka gwada wannan maganin.
Hanyar Hada Maganin:
1. Nemi albasa ka cire ɓangaren da ya bushe.
2. Yi blending ɗinta sosai.
3. Matse ruwan albasa ka raba tsakuwa.
4. Nemi zuma ta asali (original) ka haɗa da ruwan albasa.
Yadda Ake Sha:
Sha cokali uku (3) da safe.
Sha cokali uku (3) da rana.
Sha cokali uku (3) da dare.
🗓 Yi haka na kwana uku (3), In Sha Allah zaka sha mamakin sakamakon da zaka gani.
💌 Duk wanda zai yi amfani da maganin nan, ya yi salati 10 ga Annabi (SAW) sannan ya min addu’a Allah ya ƙara min albarka a rayuwa da lafiya.
Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).


0 Comments