Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HANYAR MAGANCE TUSAR GABA KO BUDEWAR GABA DA FITAR ISKA GA MATA

    HANYAR MAGANCE TUSAR GABA KO BUDEWAR GABA DA FITAR ISKA GA MATA 


Magani na 1: Dafa da shan turaren ganyayyaki


Abubuwan da ake bukata:

🌿 Ganyen Magarya

🌿 bagaruwa

🌿  Ya’yan Hulba

🌿 Gishiri


🔴 Yadda ake hadawa:


1. Ki dafa waɗannan kayan a tukunya.


2. Ki zuba gishiri kaɗan a ciki.


3. Bayan sun dahu sosai, sai ki dinga shiga ciki kina “seat bath” na tsawon minti 20.


4. Bayan kin fito, zaki ga wani bakin abu yana fita daga gabanki — wannan alama ce ta tsaftacewa.


5. Bayan haka, ki nemi farin muski, ki dangwala da auduga mai tsafta, ki dan matsa gabanki da shi.


6. Ki nemi angurya da ’ya’yan auduga ki dinga turara gabanki da su don ƙarin tsafta da kamshi.


SHAWARA:


Karki yi amfani da duk wani kayan mata ko matsi ba tare da shawarar kwararre ba.


A rinka canza pant sau da yawa, kuma a dinga amfani da auduga.

Munada Original Magungunan sanyi Infection sadidan dana matsi.

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801)




Post a Comment

0 Comments