AMFANIN TUMERIC WATO KURKUM TARE DA IRIN MAGUNGUNAN DA YAKEYI GA LAFIYAR DAN ADAM WANDA YAKAMATA KOWA YASANI.
Wannan shine Tumeric da ake kira da Hausa kurkur a nan kasar hausa anfi sanin sa a kayan gyaran jiki ko hadin species ko Currie,amma baya ga haka shan sa yana da matukar amfani ga lafiya.
⚠ Yana magance kumburi kowanne iri
⚠ Yana magance ciwon damuwa.
⚠ Yana taimakawa kaucewa cutar Cancer wato Daji.
⚠ Yana gyara kwakwalwa
⚠ Yana gyara maniy na da Namiji.
⚠ Yana magance sanyi na gaba.
⚠ Yana hana tsufa da wuri da gyara fata.
Wannan kadan ne daga cikin amfanin da yake dashi, domin fiye da shekaru 100 ana sarrafa magunguna dashi a india da sauran kshashe.
Yadda za'ai amfani dashi.
Ana iya hada shi a cikin abinci ko nauin wasu magunguna ko asha shi haka kadai cikin nono ko madara ko a jika danyen shi ana shan ruwa.
Zaa samu garin sa teaspoon guda daya a zuba a nono ko madara rabin karamin kofi ana sha kafin a karya kamar kwana 7 mace da Namiji duk sun iya sha.
Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801)


0 Comments