DAGA CIKIN MANYAN DALILAN DAKE KARA KO RAGE KWANAKIN AL'ADAR MACE NA MATSALA SUNE
1- Pelvic Inflammatory Disease (PID)
2- Endometriosis
3- Fibroids
4- Ovarian Cyst
5- PCOS
6- Infection
7- Thyroid Disease
8- Cardiovascular Disease
9- Miscarriage
10- Pituatory Disorder Da Sauran su.
Wadannan Na Daga cikin Manyan Dalilan dake haddasa Kara Kwanakin al'adar mace ko Rage Kwanakin Zuwan ta.
Mace ta saba Al'adar ta kwanaki 4 Sai ta koma kwanaki 6. Ko Kuma mace Ta saba yin Kwanaki 3 Sai ta dawo kwanaki 2 ta tsaya, Idan Babu daya daga Cikin Dalilan Farko wadanda bana matsala ba sai a Fara Zargin daya daga cikin Wadannan Dalilan.
Amma ana bada Lokaci sai idan abun yayi Yawa, Ana da Matsalar Rashin Haihuwa Sannan a Fara Zargi ko Tinanin Daukan Mataki.
Masu Bukatar Magungunan Mata Dana Gyaran Nono Breast Hips Karin kiba set din Ni'ima Matsi da infection flusher da sabulun tsarki na rage tumbi da kiba Akwai Original sabaya Duk Available.


0 Comments