MAGANI INGANTACCE NA SANYIN MARA NA MAZA DA MATA (TOILET INFECTION)
Duk wanda ke fama da ciwon sanyi ko sabo, koda kuwa ya kai shekara nawa a tare da shi, ga hanya mai sauƙi domin magance wannan matsala cikin yardar Allah.
SANYI NA IYA FITO DA:
✅ Farin ruwa mai kauri da wari
✅ Zafin fitsari
✅ Daukewar sha'awa
✅ Rabuwar fitsari biyu
✅ Kaikayin matsematsi
✅ Kankantar gaba
✅ Kaikayin jiki
ABUBUWAN DA AKE BUKATA:
🍃 Tumeric (Kurkum) danya
🌿 Ginger (Citta) danya
🧄 Garlic (Tafarnuwa) danya
🍌 Ganyen ayaba (Banana leaf 1)
YADDA AKE HADA MAGANIN:
1️⃣ A samu Citta guda 3, Tafarnuwa (bulli 8), Kurkum guda 2
2️⃣ A yanyanka su kanana
3️⃣ A dafa su da ruwan kofi 4 na tsawon minti 30
4️⃣ Bayan an sauke, a tace shi a zuba a filas
5️⃣ A rika shan kofi 1 sau biyu a rana (safiya da yamma) har a samu sauƙi
SHAWARA
🔹 Shifa maganin sanyi, maza da mata suna bukatar shan sa tare domin ya fi yin tasiri a 👩❤️👨
🔹 Idan an yi maganin infection kala-kala bai dace ba, a nemi maganin Jinnul Ashiq.
Masu Bukatar Magungunan Mu irinsu Original sabaya Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Garin kunun Yara set din Ni'ima Matsi da Infection kayanmu 100% Natural ne muna aikawa kowani gari Cikin Aminci Inshallah (07062950801)_ (08084726875).
Daga Chef Oum Aslam✍️✍️


0 Comments