MUHIMMAN SIRRINKAR MALLAKAR MIJI ▪ yana da kyau ki kasance kullum cikin gano abin da mijinki yake so da abin da baya so. ▪ ki kasance mara kwadayin a…