Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MATSALOLIN DA HANYOYIN TAZARAR IYALI (FAMILY PLANNING METHODS) SUKE IYA JAWOWA


 MATSALOLIN DA HANYOYIN TAZARAR IYALI (FAMILY PLANNING METHODS) SUKE IYA JAWOWA


1. Rikicewar Al'ada

2. Kumburi da ciwon nono

3. Ciwon mara ko baya idan aka sa coil

4. Ciwon kai idan ana amfani da pills

5. Tashin zuciya ko amai farkon fara amfani da pills

6. Karuwar kiba ko rage kiba. Wasu suna kara kiba wasu kuma ramewa suke yayin da suka fara amfani da family planning method.

7. Fitar kuraje 

8. Matsalar rashin ni'ima

9. Ana samun infection wajen sanya coil ko zafi da ciwo yayin amfani da condom.

10. Samun ciki a bayan mahaifa yayin da  hanyar tazarar ta gaza aiki.

11. Daukar lokaci kafin a sami juna bayan cirewa ko daina amfani da tazarar iyali


ABIN LURA:

Ba duk mata ne suke samun waɗannan matsaloli ba na lissafa ba. Wasu basu ma samun komai. 

Amma fa yana da kyau ki tuntuɓi likita kafin fara amfani da kowanne family planning method domin a baki zaɓi kan wanda ya fi dacewa da ke.

Masu Bukatar Hadadden Magic sabaya powder dinmu da Oil na Hips Breast and kiba munadashi Available Akwai ta zallah  breast masu aiki cikin 7dys zakiga Results inshAllah Akwai baby mix food daga wata shida idan kinaso muna turawa kowane gari kuma muna bada sari kimin mgn ta wannan number (08084726875)_(07062950801)



Post a Comment

0 Comments