WAKAR UWARGIDA ME CAPACITY DAGA BAKIN (ALI ISAH JITA) COMPLETE TRENDING VEDIO SOUND
Assalamualaikum Brkmu da wannan Lokaci yau gamu a cikin labarun kanywood tsundum
bayan wasu lokuta Dana dauka bankawo muku abinda ke faruwa a masana,antar fina-finan hausaba Wato kanywood.
yau munzakulo muku Wani shahararren waka da (ALI ISAH JITA) yasaki wanda yagirgiza mutane musamman matan Aure
Wanda har yakawo kace nace tsakanin uwargida da Amarya da social media gabadaya.
Wannan wakar ta uwargida ce zamu kawo muku na Amarya a next posting inshAllah
Ga vedeo wakarnan dftn zaku kalla lafiya cikin nishadi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
0 Comments