Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN INFECTION DA GENERAL BODY CLEANER GA MATA DA MAZA

 

MAGANIN INFECTION DA GENERAL BODY CLEANER GA MATA DA MAZA 


Don ALLAH idan ka karanta ka turawa sauran yan uwa domin su amfana


Wannan hadi cikin ikon Allah wannan hadi yana magance Matsalar infection (Sanyin mara)sannan yana general service na jiki ,yana kawar da cututtukan dake damun jikin mutum.


ABINDA ZAA NEMA.

1. GARLIC (TAFARNUWA)  🧄

2. CITTA DANYA(GINGER) 🌿

3. NEGRO PAPER(KIMBA) 🎋

4. AIDAN(DAWU) 🌿

5. LEMON TSAMI (LIME) 🍋


Zaa nemi wadannan abubuwa da kuka ambata a sama kowanne dai-dai gwargwado, sannan a hada da ruwa kamar kofi 5 a tafasa sosai.


Sannan a rika shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma,amma da safe sai an karya.


Mace idan tana fama da matsalar ciwon mara zata iya amfani dashi, namiji kuma idan zan sha ana so a hada da Tumeric(kurkum)yayin dafawa.


DUKKAN ABUBUWAN DA MUKA AMBATA ZAA SAME SU A WAJEN YAN KOLI

GARGADI..

Banda Mace mai ciki please 

LIKE AND SHARE FISABILILLAH 

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).




Post a Comment

0 Comments