Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA ZAKIYI SHAGWABA GA MIJINKI CIKIN SALO DA KISSA IRIN NA MATA

 

💙YADDA ZAKIYI SHAGWABA GA MIJINKI CIKIN SALO DA KISSA IRIN NA MATA🎁


🍏 Only matan aure 🙎

Shagwaba ki bude kunne 👂


🤩 LECTURE 1 🤩

Shagwaba ki bude kunne 👂

Idan kuna kwance ya tashi, sai ki fara shagwaba da dan kuka kadan, “uhmm uhmm…”

Idan ya ce lafiya, sai ki ce “ba kaine ba” 😫

Zai ce me nayi? Sai ki ce “ka cire min bargon da na rufa, sanyi nake ji.”

Zai ce bai cire ba, sai ki ce “ai dumin jikinka ne bargon, ni ba wannan ba…”

Sai ki juyo ki kwanta cikin salo 😫


🤩 LECTURE 2 🤩

Idan kina wanka a toilet, sai ki leko ki yi kira, “wayyooo baby…”

Zai zo da sauri ya ce lafiya?

Sai ki ce “soson yana min zafi…”

Zai ce ya za a yi?

Sai ki ce “ka shafa sabulu a hannunka ka taimaka min, zan ji sauki…” 😩


🤩 LECTURE 3 🤩

Idan yana zaune a parlour yana kallo,

Sai ki tashi ki je ki fada jikinsa ki fara shagwaba da dan kuka,

Idan ya tambaye ki, sai ki ce “uhm uhm dear, ni kallo zan yi…” 😥

Sai ki kwanta a jikinsa cikin langwabar salo kamar jaririya…


🤩 LECTURE 4 🤩

Idan ya shirya yana zaune,

Sai ki dauko kibiya da kum (mataji) ki karasa gurinsa kina bubbuga kafa,

“uhm uhm ni ni ni habibi, kayi min…” 😥

Sai ki cire hula ki ba shi kayan,

Idan ya kalle ki sai ki yi kamar za ki yi kuka ki ce,

“uhm ni kayi min pls kaji dear, wancan ranar na yi da kaina ka ce za ka yi min, yau sai ka yi min…” 😥

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).



Post a Comment

0 Comments