YA KU MA'AURATA! KU SAN WANNAN BAYANIN MAI MATUKAR MUHIMMANCI GAREKU SANNAN KUYI SHARING
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce miji da mata tufafi ne ga junansu. Miji sutura ne ga matarsa, ita ma sutura ce gare shi. Shi ne mafakarta, ita ma mafakar sa ce.
Duk da irin wannan kusanci, hakan ba yana nufin ba za a taɓa samun saɓani ba. Saɓani wani ɓangare ne na rayuwa. Abin da ya fi muhimmanci shi ne yadda ake warware shi.
Soyayya, haƙuri, yafiya da fahimtar juna su ne ginshiƙan da ke narkar da saɓani, su kuma kare aure daga rabuwa da tarwatsewar iyali.
Ya ke uwargida tagari, ya kai maigida nagari, kada ku yarda da zancen cewa aure mai farin ciki shi ne wanda babu saɓani. A'a! Ko gidajen da suka fi samun kwanciyar hankali suna fuskantar saɓani, amma ba sa bari ya rushe aurensu. Suna ɗaukarsa a matsayin dama ta gyara kuskure, ƙarfafa soyayya da ƙara fahimtar juna.
🤲 Allah Ya sanya soyayya, rahama da fahimta a tsakanin ma'auratan Musulmi. Ya kare gidajenmu daga fitina da rarrabuwar kai, Ya albarkaci zaman aurenmu. Āmīn.
Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801).


0 Comments