Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN WATERMELON AND CUCUMBER COOLER


 YADDA AKEYIN WATERMELON AND CUCUMBER COOLER 🍉🥒



Adaidai wannan lokaci muna bukatar abubuwa masu sanyi dumin sanyaya makoshi


 *Kayan bukata* 🍉🥒


🍉Watermelon 

🥒Cucumber 

🍋 Lemon juice 

🍉Sugar ,mint leaf 

🥒Instant drink 

🧊 Ice cubee

🍋 Lemon 


Hanyan hadawa🍉🥒


Dafarko zaki gyara kankana kiyankata  into small pieces, itama haka cucumber 


Sannan ki samu bowl kizuba kankanar da cucumber ,sugar instant drink,lemon juice,mint leaves,kankara,slice lemon kijuya yahade jikinsa ,zaki iya kara ruwa inkinso


Wannan watermelon cucumber cooler din yanada mutukar Muhimmanci ayayin kuka kwaso rana😂


Wannan yanada kyau ga mai gida ko baki ko yara yan makaranta


Asha lafiya 

Allah ya Amintar da hannayenmu ka Kara mana zaman lafiya da mazajenmu.


 *AYI SHARING DON SAURAN AL'UMMA SU AMFANA FISABILILLAH*

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801)




Post a Comment

0 Comments