MACEN DA BATA DA SHA’AWA KO TAKE DA KARANCIN NI'IMA GA MAGANI DA IZININ ALLAH
Ita sha’awar ‘ya mace tana faruwane a sakamakon wani ruwa me sanyi na sha’awa da yake samuwa ta hanyar gangariwa daga kwakwalwarta zuwa zuciya ta yadda Hakan zai zama Sanadin Samuwar sha’awa tare da gangarowar damshin Farji wato (flora).
Da zarar wannan ruwa ya samu damar gangarowa to dole mace taji ta tsinci kanta cikin yanayi na sha’awa tare da jikewar Farji
GA YADDA MATSALAR RASHIN SHA’AWA KE FARUWA GA MACE
Matsalar rashin sha’awa ko rashin ni’ima ga mace Yana faruwane sakamakon toshewar kofar da take jikin wata tsoka daga kwakwalwa wacce take kwaranyo da wani Ruwa zuwa zuciya da kuma farji a sababin toshewar wannan kofar ce sai mace ta tsinci kanta a yanayi na rashin Ni’ima ko rashin jin dadin jima’i kwata-kwata, ayi ta maganin mata Amma Sam ba chanji.
DALILAN TOSHEWAR KOFOFIN SHA’AWA KO NI’IMA GA MATA
Matsananciyar Qiba
Tasirin matsananciyar cutar sanyi na farji (P. I. D. Infection)
Tasirin shigar shetanin Aljani (Jinnul-Ashiq) wato bakin-Aljani
Tasirin sihiri
Rashin cikakkiyar lafiya
Rashin kwanciyar hankali
Babu shakka a takaice wadannan sune dalilan da suke haddasa toshewar kofar da take gangaro da ruwan sha’awa kuma take Sa mace ta ji Ni’ima ko sha’awa
HANYAR MAGANCE MATSALAR RASHIN NI’IMA KO RASHIN SHA’AWA GA MATA
Da farko indai an gano cewa shetanin Aljani ne ko sihiri yayi sababin faruwar hakan toh fa ba maganin Ni’ima ko bude kofofin Ni’imar za a nema ba!
Maganin da zai rabata da Aljanin ko karya sihirin shi za a nema, domin ko da ace an bata maganin bijiro da sha’awa Toh fa koda ace ya mata aiki daga baya zata koma kamar da!
Saboda Abubuwan da suke zama Sanadin toshewar kofofin Ni’imar Suna jikinta kuma zasu kara toshewa daga baya, Amma in aka Fara korar wadancan mutanen boyen Toh inshaaAllahu sai a yi maganin da zai bude kofar Shikenan sai a sami lafiya da’iman.
Haka ma in tana da ƙiba matsananciya ko kuma in Akwai cututtuka ko rashin kwanciyar hankali a gidan miji, domin shi kansa jima’in ba a jin dadinsa indai hankali ba a kwance yake ba.
ℹ MAGANIN SANYIN MARA, WANDA KESA RASHIN NI'IMA
Wadda take fama da sanyin mara ko daukewar SHA"AWA ko rashin NI'IMA ga abinda zata hada insha Allah zata samu waraka.
1. Garin Girfa(cinnamon)
2. Garin kaninfari(clove)
Za'a samu garin girfa kamar chokali 5 garin kaninfari chokali 7 zata hade waje daya,sai ta rika diban rabin karamin chokali tana zubawa a ruwan tea tana sha sau 2 a rana sati daya.
Munada Original na Karin sha'awa dandano Matsi Duk Available.
Masu Bukatar siyan Products dinmu sunanan available Original Magungunan Mata Dana Gyaran Nono Breast Karin Hips kiba Ni'ima Matsi dana infection da maganin dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila dana Rage Tumbi da kiba duk available Muna Aikawa kowane gari insha'Allah 07062950801 Or 08084726875


0 Comments