Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKE TSUMIN DAKE ZAZZAGE KATON TUMBI HAƊINE GUARANTEE


YADDA AKEYIN HAƊIN TSUMIN DA AKE AMFANI DA SHI WAJEN ZAZZAGE KATON TUMBI


Katon Tumbi yanayi ne da ke damun mutane da dama, ba maza ba mata. Sau dayawa akan kashe makudan kudade wajen sayan magunguna ko shayi na musamman da zai rage tumbi ba tare da an samu sauki yadda ake bukata ba.


Abubuwan da ake bukata

Ana amfani da:


Ganyen na’a na’a kamar guda 10 zuwa 12

Kokumba guda daya dan madaidaci

Lemon tsami guda daya

Danyar citta markadadde cikin karamin cokali

Ruwa liter biyu

Lemon tsami dai dama an san shi da kade kiba ko wace iri ce, kokumba na wanke dattin da ke cikin jikinmu kuma ta taimaka wajen rage kiba. Citta na kara fadin jijiyoyin mu wanda ke taimakawa jini ya kara gudu a jiki, hakan kuma na taimakawa wajen rage kiba. Ganyen Na’a na’a na rage kwadayi yana kuma kwantar da ciki bayan an ci abinci.


Idan aka hada karfin wadannan ‘yayan itace guda hudu aikin su yafi karfin wani shayi ko abinci ko maganin rage tumbi. Amma sai an jarraba za’a gani


YADDA AKE HADAWA

Za’a Jika gaba daya kayan hadin a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari ayi ta shan sa a matsayin ruwa.


Ayi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.

Masu Bukatar Guarantee maganin Rage Tumbi da kiba munadashi available Muna Aikawa kowane gari insha'Allah.

Masu Bukatar siyan Magungunan Mu kuyi Magana Muna Aika kayanmu kowane gari Munada Original Magungunan Mata Dana Gyaran Breast Hips Karin kiba Bridal sabaya package da sabaya 3IN1 da maganin sanyi sadidan dana dahuwar kaza dana ciccibi dana yanshila da tsumi gumba Zuma tabaje dana Rage Tumbi da kiba duk available kaduna state Nation wide delivery (07062950801)

 *______✍🏻✍🏻By Chef Oum Aslam



Post a Comment

0 Comments