HADIN DAHUWAR KAZAR AMARYA KASHI NA BIYU MAI MATUKAR AMFANI GA AMARYA DA UWARGIDA
• Kaza
• Nonon Rakumi
• Ridi
•Aswakin mata ko
• Dankumasa
•Ganyen idon zakara
• kaninfar
• citta
•Kayanmiya
•Seasoning
YADDA AKE DAFAWA
Anso ayima budurwa ko amarya da bata rage saura sati day aba a daura mata aure domin yana kara gigita angonta.
Anso lokacin da aka sanyawa budurwa ranar aure, idan ya rage saura wata daya ayi bikin, a hada mata kaza da nonon rakumi, da sauran kayan hadin bayan taci wannan sai a rinka bata gyada da kwakwa da aya ta ringa ci, wannan hadin kuma ana so a yishi ranar daren da zngo zai shigo daki dadaddare:
*GA WANI DAN SIRRI DAZAKI HADA DA KANKI*
Ki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba zuma a ciki, bayan kin sauke ki sami garin ridi ki zuba ki hada nonon shanu mara tsami ki gauraya idan yayi sanyi ki sha Hmmm.
0 Comments