SHAGALIN BIKIN HALIMA ATETE DA YA GIRGIZA YAN MEDUGURI


anyi hidima sosai abikin ankuma kashe dolar sosai Wanda kudinda aka kashe abikin yafi bikin Bashir Mai shadda kashe dolar 


Yan kanywood maza da Mata sunyi mata Kara sosai sunyi mata halacci 


Ga vedio shagalin bikin kukalla kadan daga ciki.👇🏻👇🏻